Likitoci sun bayyana wannan cuta a matsayin gazawar wani sinadari da ake kira insulin ko kuma rashin sinadarin ga bakidaya a jiki, wanda aikinsa shine tunkuda sugan dake cikin jinin mutum zuwa inda yakamata yaje a jiki.
Idan yanayin bugun jinin mutum wato blood pressure yayi sama shine ake kira da hawan jini.Yanayin bugun jinin yakamata ya zama 120/80mmHg wato 120mmHg a sama (systolic)da kuma 80mmHg a kasa (diastolic) idan aka samu ragi koh kari yana nufin akwae matsala a blood pressure din mutum.